Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 438 Kana Can ? (bitar Kana Nan) Lyrics
Kana can inda sun giciye Yesu?
Kana can inda sun giciye Yesu?
Oh-oh-oh-oh
Wani loto, ina yi ƃari, ƃari, ƃari
Kana can inda sun giciye Yesu?
Kana can, inda sun kafa jikinsa?
Kana can, inda sun kafa jinkinsa?
Oh-oh-oh-oh
Wani loto, ina yi ƃari, ƃari, ƃari
Kana can, inda sun kafa jinkinsa?
Kana can, inda sun sa shi a itace?
Kana can, inda sun sa shi a itace?
Oh-oh-oh-oh
Wani loto, ina yi ƃari, ƃari, ƃari
Kana can, inda sun sa shi a itace?
Kana can inda sun soke gefensa?
Kana can inda sun soke gefensa?
Oh-oh-oh-oh
Wani loto, ina yi ƃari, ƃari, ƃari
Kana can inda sun soke gefenshi?
Kana can, inda ya shiga kushewa?
Kana can, inda ya shiga kushewa?
Oh-oh-oh-oh
Wani loto, ina yi ƃari, ƃari, ƃari?
Kana can, inda ya shiga kushewa
Kana can, inda ya hita kabari?
Kana can, inda ya hita kabari?
Oh-oh-oh-oh
Wani loto, ina yi ƃari, ƃari, ƃari?
Kana can, inda ya hita kabari?