Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 432 Ka Lura Lyrics
KORUS
Ka lura ɗan’uwa ka lura
Biyayya ta fi haɗaya
Jin magana kuma ya fi kitsen raguna
Ka lura.
1
Ko Ubangiji na murna da yawan haɗayu
Ko Ubangiji na murna da yawan sacrifice
Biyayya ta fi haɗaya
Jin magana kuma ya fi kitsen raguna, ka lura.
Korus
2
Ko Ubangiji na murna da yawan zakka
Ko Ubangiji na murna da yawan zuwa Ekklesiya
Biyayya ta fi haɗaya
Jin magana kuma ya fi kitsen raguna, ka lura.
Korus
3
Tayaswa na kama da zunubi maita
Taurin kai kamar tsafi da serafin (ko talakai
Biyayya ta fi haɗaya
Jin magana kuma ya fi kitsen raguna, ka lura.
Korus
