Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 431 Jiya, Yau, Gobe Lyrics
1
Jiya, ya mutuwa
Yesu, Yesu.
Jiya ya mutuwa, ya mutuwa
Wannan ba shakka.
2
Yau, yana raiyuwa
Yesu, Yesu.
Yau, yana raiyuwa, yana raiyuwa
Ya yi nassara
3
Gobe, zai zo ga mu
Yesu, Yesu.
Gobe, zai zo ga mu, zai zo ga mu
Mun sa zuciya
4
Aboki, ka san shi?
Yesu, Yesu.
Aboki, ka san shi?, ka san shi?
Yesu cetona
Yesu cetona
Yesu cetona