Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 430 Je Gaya Masu Lyrics
Je gaya masu, je gaya masu
Yesu ya mutu domina (2x duka
Je gaya masu, je gaya masu
Za ya sake dawowa.
Je gaya masu, je gaya masu
Yesu ya mutu domina (2x duka
Je gaya masu, je gaya masu
Za ya sake dawowa.