Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 427 Isowar Yesu A Duniyan Nan Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 427 Isowar Yesu A Duniyan Nan Lyrics

Hymn 427 Isowar Yesu A Duniyan Nan Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 427 Isowar Yesu A Duniyan Nan Lyrics

 

1
Isowar Yesu a duniyan nan
Al’ummai za su ji tsoro.
Za su ce ma duwatsu da fannu,
Ɓoye mu daga fuskarsa

KORUS
Wannan ƙarshen ranar Allah ce.
Wanene za ya tsaya a ranan nan, m’m,
Ko kun tuba da toka a ranan nan, m’m,
Za a ce babu dama .

2
Za ya ce, “Na aiko Yesu Kiristi”.
Ku kun ƙi ku karƃe shi.
Kun giciye shi a bisa itace,
Domin ba ku ƙaunarsa.
Korus

3
Ni ma ranar ramawata ta zo.
Zan saka ma kowa.
Bisa gwalgwadon aikin da ya yi
Da kuma ladansa.
Korus

4
Ranan nan ba cewa, “Ya Allahmu,
Kai ka zalunce mu”,
Shi kuma za ya ce, “A’a mutane,
Ni ban zalunce ku ba “.
Korus

5
Za ku ce “Mun tubu, ya Allahmu”
Shi za ya ce, “ba dama”.
Za ku ce, “ka yafe mu, ya Allah”.
Za ya ce, “babu dama”.
Korus

6
Za ye ce “Jinin Yesu na ba da shi,
Domin zunubanku.”
Wannan ya isa domin fansarku
Ku kun ƙi bangaskiya. »
Korus

7
Na gama, na gama, kun shiga wuta nan.
Da na shirya ma Shaiɗan.
Wayyo ! Allah mun shiga azaba.
Ku kun shiga ba tausayi.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 429 Je Gaya Bisa Tudu Lyrics
Next: Hymn 255 Ina Gaskata da Yesu, Ubangijina Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version