Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 425 Ina So, Ina So Lyrics
KORUS
Ina so, ina so; in san Yesu, in san Yesu
Ina so, ina so; in san Yesu, da ikon tashinsa
(Solo : “Ikon Yesu”
Ya fi na kowa. (6x
A cikin duniyan nan
1
Akwai sunan nan mai daɗi, wanda ba mai kamarsa
Wato sunan Ubangiji, begen dukan masu bi
Sunan nan ya buɗe ƙofa, zuwa Allah Ubansa
Banda sunan Ubangiji, Allah ba ya jin addu’a
(Solo : Sunan Yesu
Ya fi na kowa (6x
A cikin duniya nan.
Korus
2
Tunda na ji sunan Yesu, murna na ke ji sosai
Cikinsa a ke sujada, cikinsa a ke addu’a
Cikin sunan nan mai girma, a ke samin ceto fa

Category: Sunayen Yesu
; in san Yesu, in san Yesu