Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 420 Idan Ka Tambaye Ni Dalilin Murnata Lyrics
Idan Ka tambaye ni dalilin murnata,
Alhamdulilahi.
Yesu ya bada ransa domin ya fanshe ni.
Alhamdulilahi.
An shafe zunubi duk da jininYesu ne.
Ya tsarkake ni, ina girmama.
Zan bi shi dukan raina hidimarsa zan yi,
Alhamdulilahi.