Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 42 Ya Yesu, Ban da Kai, Ban Iya Kome Ba Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 42 Ya Yesu, Ban da Kai, Ban Iya Kome Ba Lyrics

 

1
Ya Yesu, ban da kai, ban iya kome ba.
Ka riƙe ni yanzu, Mai Cetona.

KORUS
Ya Yesu, Yesu Kristi, sai ka taimake ni.
Yanzu na zo gare ka, Mai Cetona.

2
Gamshe ka, ko zan iya? Mai zunubi ne ni.
Ban isa kome ba, ya kai, Mai Tsarki.
Korus

3
Abokan gabana, Shaiɗan da zunubi,
Ai, ban da ikonka, rinjaya za su yi.
Korus

4
Na gode maka yau, ka, karƃi roƙona.
Ikon da ka ke bayar, ai, ba zai kasa ba.
Korus

Exit mobile version