Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 419 Halleluya Yesunmu Yana da Rai Lyrics
KORUS
Halleluya Yesunmu yana da rai (3x
Zan yabe shi dan yana don rai
1
Shi ne gaskiya shi ne hanya shi ne rai
Ba mai zuwa gun Uba sai ta wurin sa (2x
Korus
2
Wasu alloli sun mutu ba su tashi ba
Amma ga Yesunmu yau yana da rai (2x
Korus
3
Yana da rai Yesun mu yana da rai (2x
Zan yabe shi don yana da rai.
Korus
