Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 418 Halleluya Mu Raira Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 418 Halleluya Mu Raira Lyrics

Hymn 418 Halleluya Mu Raira Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 418 Halleluya Mu Raira Lyrics

 

1
Halleluya mu raira ma Ubangiji sabuwar waƙa.
Mu raira Yabonsa cikin taron jama’arsa.
Bari Isra’ila ya yi murna cikin wanda ya yi shi.
Ƴan Sihiyona su yi murna cikin tsarkinsa.

KORUS
Mu yabi sunansa sa rawa.
Mu yabi sunansa da murna.
Raira yabai gareshi
Da tambarin duma da giraya.

2
Gama Ubangiji ya kan ji daɗin mutanensa.
Za ya sa masu tawali’u jamali da ceto.
Bari tsarkakansa su yi kirari cikin ɗaukaka.
Su yi rairawa don farin ciki bisa shimfiɗarsu.
Korus

3
Maɗaukakin yabai na Allah kasance baƙinmu.
Takobi kuma mai kaifi biyu cikin hannuwanmu.
Domin a hukunta sakaya bisa al’umai.
Horo kuma mai tsanani a bisa mutane.
Korus

4
An ɗaure sarakunansu da manyan sarkoki.
An ɗaure hakimansu da maruruwa na ƙarfe.
An hukunta masu shari’a wadda aka hukunta.
Wannan daraja ta dukan tsarkakansa ce.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 137 In Kyautar Allah Ku Ke So Lyrics
Next: Hymn 417 Haifuwar Yesu ta Sa Na Sami Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version