Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 417 Haifuwar Yesu ta Sa Na Sami Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 417 Haifuwar Yesu ta Sa Na Sami Lyrics

 

Haifuwar Yesu ta Sa Na Sami
1
Haifuwar Yesu ta sa na sami kwanciyar rai
Mata : (Na—sami ceto na, ta wurin Yesu (2x

Zabaya : (I-na da murna ya, domin na zama ta Yesu
(Na—sami ceto na, ta wurin Yesu (2x

Zabayo : (To sai ki kama bakinki,domin ki sadu da Yesu
2
Haifuwar Yesu ta sa na sami bege yau
3
Haifuwar Yesu ta sa na sami salama
4
Haifuwar Yesu ta sa na sami gafara

Exit mobile version