Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 411 Ga Mai Shibka Cikin Gona Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 411 Ga Mai Shibka Cikin Gona Lyrics

Hymn 411 Ga Mai Shibka Cikin Gona Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 411 Ga Mai Shibka Cikin Gona Lyrics

 

1
Ga mai shibka cikin gona
Yana watse irinsa
Wasu su ka faɗi akan hanya
Tsuntsaye suna cinyewa.

Kaka Mugun ya fige daga zuciya
Maganar Allah da akan shibka.

2
Cikin marmara wasu sun faɗi
Inda ba su da ƙasa ba
Amma rana ta ƙone su
Tun ba su da sayu ba.

Haka tsanani ko da ƙunci
Shi kan sa mutum shi tun tuɓe.

3
Wasu cikin ƙaya sun faɗi
Ҡaya su kan shake su
Haka ruɗin dukiya ta duniya
Ta kan maida shi mara amfani.

Wanda shi kan ji, shi maida hankali
Irin shibka da a ke yi.

4
Bisa ƙasa mai kyau wasu sun faɗi
Su kan bada amfani
Haka wanda ya saurara ya gane
Har ya karɓi da zuciya ɗaya.

Riɓi talatin, wasu sittin
Har wasu sun kai ga ɗari.

Post navigation

Previous: Hymn 413 Ga Mutum Mai Ƙazamin Ruhu Lyrics
Next: Hymn 129 Farkon Zuwan Almasihu Daga Sama Ne Ya Zo Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version