Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 406 Duba Yesu A Bakin Ҡofa Lyrics
Duba Yesu a bakin ƙofa.
Ҡofar zuciya mai zunubi
Yana jira, buɗe masa
Ҡarɓe shi, ka sami rai.
Duba Yesu a bakin ƙofa.
Ҡofar zuciya mai zunubi
Yana jira, buɗe masa
Ҡarɓe shi, ka sami rai.