Hymn 400 Daraja Ga Allah Lyrics treasurehymns 4 months ago Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 400 Daraja Ga Allah Lyrics Daraja ga Allah Yabo ga Ɗan da Ruhu Mai Tsarki Kamar an yi cikin farko, Da yanzu da na gaba Har abada, Amin, Amin.