Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 4 Halittar Allah, Furta Yau Yabonku Baki Ɗaya Lyrics
1
Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya.
Allah mai iko yana nan, mai ikon zamanai.
2
Fansassun Yesu, shaida yau ƙaunarku baki ɗaya.
Immanuel ke tare da mu, mai ikon namu rai.
3
Ƙaƙƙarfan Ruhu, shirya yau yaƙi na Masu Bi.
Ruhu na gaskiya yana nan, jagabanmu ne shi.
4
Ku kamilai, rabonku can ku duba fuskarsa.
Tare da ku, mu rcra yabo, mu yi sujada ma
