Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 399 Dan Ina Bin Hanyar Zunubi Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 399 Dan Ina Bin Hanyar Zunubi Lyrics

Hymn 399 Dan Ina Bin Hanyar Zunubi Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 399 Dan Ina Bin Hanyar Zunubi Lyrics

 

1
Dan ina bin hanyar zunubi
Shaiɗan ya ɗaure ni da sarƙoki
Har ma ba san inda ni ke ba
Sai Yesu ya sake ni.

KORUS
Yesu ya sake ni,
Yesu ya sake ni,
Da ina zamna cikin bauta
Sai Yesu ya sake ni.

2
Dā ba na iya yin magana ba
Shaiɗan ya ɗamre mani bakina
Ba ni da dama in yi shaida
Sai Yesu ya sake ni.
Korus

3
Ba na kan je wurin wa’azi ba,
Tsoro ya kama mini zuciya
Na cika kumya da ƙiwuya
Sai Yesu ya sake ni.
Korus

4
Yanzu ‘na nan cikin haskensa
Ina da murna cikin zuciya.
Ba ni da tsoro, ko ƙiwuya
Tun Yesu ya sake ni.

KORUS
Yesu ya sake ni,
Yesu ya sake ni,
Kada ka zamna cikin bauta
Bar Yesu ya sake ka.

Post navigation

Previous: Hymn 405 Duba, Duba, A Ҡofar Zuciya Lyrics
Next: Hymn 335 Damuna Ta Faɗi, Ana Ta Yin Ruwa Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version