Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 393 Cika Mu da Ruhunka Allah Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 393 Cika Mu da Ruhunka Allah Lyrics

Hymn 393 Cika Mu da Ruhunka Allah Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 393 Cika Mu da Ruhunka Allah Lyrics

 

Lokacin da sa’a ta yi kusa
Da Yesu zai koma gun Uba.
Ya tara fa, Almajiransa
Sai ya ce zai koma, gun Uba.

[C1]
Cika mu da Ruhunka Allah
Ruhun Rai, Ruhu Mai Tsarki.
Cika mu da Ruhun Iko
Ruhun ƙamna, da hikima.

Kada zuciyarku ta ɓace
Ba zan barku ba fa marayu.
Amma zai aiko, Mai Taimako
Ya bishe ku, cikin gaskiya.

Ruhun da Allahnmu ya ba mu
Ba Ruhu ne na tsoro ba fa.
Amma Ruhun Iko da ƙamna
Cike da kuma fa hikima.

Ƴan’uwa mu yafa ƴaƴan Ruhu
Farin ciki, ƙamna, salama
Nasiha, tawali’u, nagarta
Jimrewa, aminci, kamewa.

Post navigation

Previous: Hymn 145 Cikin Raina Ga Wahala, Hutu Na Ke So Lyrics
Next: Hymn 237 Bari nufin Mai Cetona Ya Bishe Ni Koyaushe Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version