Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 389 Bisharar Yesu Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 389 Bisharar Yesu Lyrics

Hymn 389 Bisharar Yesu Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 389 Bisharar Yesu Lyrics

 

1
Yesu ya kira almajiransa sha biyu.
Lokacin da yake komawa sama
Ya ce, “Su tafi su yi bishara
Har duniya duka ta sami ceto.”
KORUS
Bishara Yesu
Za mu yi, za mu yi
Babu tsoro fargaba ba za mu yi ba.

2
Sai ku fara a cikin Urushalima,
Har in aiko maku da mai taimako.
Ruhu mai tsarkina za ya bida ku,
Ga shi ina tare da ku a kulluyaumi.
Korus

3
Sai ku fara daga Urushalima,
Samariya har da Galili.
Dukan ƙauyuka suna bukatar ceto.
Sa’an nan har iyakar duniya.
Korus

4
Ku ɗauki giciyen Yesu domin bishara,
Gama duniya tana mutuwa.
Idan mu kyale su za su hallaka,
Alhakinsu yana rataye a wuyanmu.
Korus

5
Wanda ya nace cikin aikin bishara.
Za ya sami ladan aikinsa.
Za ya sami rawani na rai,
Za mu yi mulki tare da shi har abada.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 145 Cikin Raina Ga Wahala, Hutu Na Ke So Lyrics
Next: Hymn 237 Bari nufin Mai Cetona Ya Bishe Ni Koyaushe Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version