Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 387 Bari Mu Yi Aminci Lyrics
Bari mu yi aminci
Ko murya ta duniya tana kiranmu,
Ai, Shi ya mutu don mu
Ya isa ranmu da dukan zuciyarmu.
Za mu yawo tare da Shi
Sa’anda mu ke a sama can.
Bari mu yi ta jawo mutane zuwa Macecinmu a nan
Bari mu yi aminci, za mu sami albarka har abada.