Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 385 Babu Hawaye A Can Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 385 Babu Hawaye A Can Lyrics

 

1
Babu hawaye a can (2x

Gama wuri ne mai ban mamaki.
Babu hawaye a can.

KORUS
O ƴan’uwa me zai hana ku shiga can?
O ɗan’uwa me zai hana ka shiga can?
O ƴar’uwa me zai hana ki shiga can?
A sama gidan AlIah mai ban mamaki.
Kada mu rasa shiga. (2x

2
Babu mutuwa can (2x

Gama wuri ne mai ban mamaki
Babu mutuwa can.
Korus

3
Babu yaƙoki a can (2x

Gama wuri ne mai ban mamaki.
Babu yaƙoki a can.
Korus

4
Babu kabilu a can (2x

Gama wuri ne mai ban mamaki.
Babu kabilu a can.
Korus

5
Babu kwaɗayi a can (2x

Gama wuri ne mai ban mamaki.
Babu kwaɗayi a can.

6
Babu ciwo a can (2x

Gama wuri ne mai ban mamaki.
Babu ciwo a can.

7
Ku dangogi. me zai hana ku shiga can?
Ku dattibai, me zai hana ku shiga can?
Ku mazaje, me zai hana ku shiga can?
Ku mataye. me zai hana ku shiga can?
O dukanku. me zai hana ku shiga can?
A sama gidan Allah mai ban mamaki
[Kada mu rasa shiga]. (2x

Exit mobile version