Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 381 Ba Gajiya Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 381 Ba Gajiya Lyrics

 

1
Sojoji kun gaji ne?
Ba gajiya!
Sojoji kun gaji ne?
Ba gajiya!

KORUS
To, gaya wa duniya
Yesu na zuwa gaya wa duniya
Yesu na zuwa gaya wa duniya
Sojojin Yesu ba za mu taƃa gaji ba (Soja! ko Halleluya!

Sojojin Yesu ba za mu taƃa gaji ba (Soja! ko Halleluya !

2
Yara kun gaji ne?
Ba gajiya!
Yara kun gaji ne?
Ba gajiya!
Korus

Mu sojojin Yesu ne
Mu sojojin Yesu ne.
Korus

Exit mobile version