Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 380 “Bi Ni,” In Ji Almasihu Lyrics
“Bi ni,” in ji Almasihu
So ni ke yi in bi Almasihu
Ko’ina ya je, ni ma sai in je,
Kada in karkace.
“Bi ni,” in ji Almasihu
So ni ke yi in bi Almasihu
Ko’ina ya je, ni ma sai in je,
Kada in karkace.