Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 379 Auren da Allah Ya Bada Ya Ce Babu Rabuwa Lyrics
Kira: Auren da Allah ya bada ya ce babu rabuwa (2x
Amsa: Ya ce mu manne ma juna
KORUS:
Ƴan uwa rashin biyayya shi yasa muke rabuwa (2x
1
Da Allah ya ɗaura auren nan sai ya ce kada a wargaje shi (2x
Korus
2
Allah ya hallici Adamu ya ba shi Hawa’u (2x
Korus