Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 377 Aure, Aure Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 377 Aure, Aure Lyrics

Hymn 377 Aure, Aure Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 377 Aure, Aure Lyrics

 

KORUS
(Solo; “Aure.”

Aure, aure, aure yana da daɗi.
(2x

(Solo: “Aure yana da daɗi, Baba aure yana da daɗi .
Aure yana da daɗi, Mama aure yana da daɗi.”

(Solo : “Aure.”

Aure, aure, aure yana da daɗi.
(2x

1
Solo:
“Baba ne ya haɗa ku, dole ne aure ya rabu.
Mama ce ta haɗa ku, dole ne aure ya rabu.
Ko Pasto ne ya haɗa ku, dole ne aure ya rabu.
Idan Allah ne ya haɗa ku, gaskiya ba mai rabawa.”
(2x

Korus

2
Solo:
“Shi Allah ne ya faɗa.
Ubangiji karan kansa ne ya faɗa.
Ya ce, “Ku yi aure, ku so juna kamar yadda shi ya so ku.”
Yara ku yi biyayya, manyan ku nuna ƙamna.
Ekklesiya ta sa bege, bege da bangaskiya.”
(2x

Korus

3
Solo:
Mai gida ya so abinci.
“Amariya sai ki ɗoko.”
Mai gida ya so ruwan wanka.
Nan da nan fa sai ki ɗauko.
(2x

Korus

Post navigation

Previous: Hymn 383 Ba Wuri Domin Yesu Can Baitalhami Lyrics
Next: Hymn 374 An Zamadda Yesu Ne Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version