Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 376 Aure Na da Daɗi Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 376 Aure Na da Daɗi Lyrics

Hymn 376 Aure Na da Daɗi Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 376 Aure Na da Daɗi Lyrics

 

KORUS
Aure na da daɗi, Aure na da daɗi. Aure na da daɗi.
Idan mun bi nufin Allah, Idan mun bi nufin Allah.
(2x

1
Kuskure a zaɓan aure, ya kan kawo asara.
Zaɓe mai wuya ainun aure, ya kan kawo asara.
Ƙauna ita ce aure, haƙuri shi ne aure.
Biyayya ita ce aure, zumunci shi ne aure.
Korus

2
Ku gafarta wa juna, ku gode wa juna.
Roƙi gafara ga juna, ku ga ƙoƙarin juna.
Cin abincinku tare, yi shawarar ku tare .
Yi kwanciyar ku tare, ku yi dukan abu tare.
Korus

3
Banda ɓoye – ɓoye, banda cin amana.
Ku lura ku kula da juna, banda yawan cakuna,
Yin dangantaka na ƙwarai, da ƴan dangi da abokai.
A sha’ani kuɗi da sutura, domin azanci shi ne aure.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 383 Ba Wuri Domin Yesu Can Baitalhami Lyrics
Next: Hymn 374 An Zamadda Yesu Ne Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version