Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 373 Almajiran Yesu a Cikin Teku Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 373 Almajiran Yesu a Cikin Teku Lyrics

Hymn 373 Almajiran Yesu a Cikin Teku Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 373 Almajiran Yesu a Cikin Teku Lyrics

 

1
Almajiran Yesu a cikin teku.
Iska ta buga jirgi ya motsa.
Sun ji tsoro sun yi rawar jiki.
Yesu ya ce ina bangaskiyarku.

KORUS
Kada ku ji tsoro, kada ku yi fargaba.
Ku mutane na ina tare da ku.
Bar addu’o’inku su sanu ga Allah.
Salamar Almasihu ta kasance tare da ku.

2
Lokacin da ka nemi, aiki ka rasa.
Iskan rashi ne ya buge ka.
Ka kan ji tsoro ku yi rawar jiki.
Yesu ya ce, “Ina bangaskiyarka.”
Korus

3
Lokacin da ka faɗa cikin jaraba.
Ka faɗa cikin tsananni.
Ka kan ji tsoro ka yi rawar jiki.
Yesu ya ce, “Ina bangaskiyarka.”
Korus

4
Babu wata jaraba, babu wanni tsananni.
Da suke iya su same mu.
Wanda Yesu ba shi iya shi gyara.
Domin haka ne ya faɗa mana cewa.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 343 Nigeria, We Hail Thee Lyrics
Next: Hymn 370 Allah Yana Gaba, Muna Bi Bayansa Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version