Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 372 Allahnmu Garu Mai Ƙarfi Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 372 Allahnmu Garu Mai Ƙarfi Lyrics

Hymn 372 Allahnmu Garu Mai Ƙarfi Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 372 Allahnmu Garu Mai Ƙarfi Lyrics

 

1
Allahnmu garu mai ƙarfi
Makami mai nasara
Ko’ina shi ne cetonmu
Kariyarmu ta kirki
Maƙiyi mugun ne
In ya ƙara ƙarfi
Duka banzane
Mai magabci ya iya
Allah ya fi ƙarfinshi

2
Mu kaɗai ba za mu iya
Ƙarfinmu ba ya isa
Akwai jarumi yin yaƙi
Dominmu yana ta yi
Wanene shi kariyar
Kai ne mai cetonmu
Allah mai Runduna
Kabilu kassassu
Sun sani da mai ceto

3
Ko Shaiɗan ya yi ta tarko
Don ya cuci Ekklisiya
Ƴar Sion ta wuce Hades
Bisan dutsi ta zauna
Ta riƙe famarta
Ba zancen mutuwa
Da Shaiɗan zai kawo
Don rushe gininta
Maganar Allah ta isa

4
Faɗi maganar nasara
Cikin dukan tsanani
Sauko mana daga sama
Albarkunka ya Allah
Ko an mana ƙwace
Ko ma an kashe mu
Mine muka rasa
Alherinka ya fi
Mulkinka na mutanenka.

Post navigation

Previous: Hymn 343 Nigeria, We Hail Thee Lyrics
Next: Hymn 370 Allah Yana Gaba, Muna Bi Bayansa Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version