Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 370 Allah Yana Gaba, Muna Bi Bayansa Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 370 Allah Yana Gaba, Muna Bi Bayansa Lyrics

 

1
Allah yana gaba, muna bi bayansa,
Allah yana gaba, muna bi bayansa,
Allah yana gaba, muna bi bayansa,
Allah Mahalicci.

2
Yesu yana gaba, muna bi bayansa,
Yesu yana gaba. muna bi bayansa,
Yesu yana gaba. muna bi bayansa,
AIlah tare da mu.

3
Ruhu yana gaba, muna bi bayansa,
Ruhu yana gaba, muna bi bayansa.
Ruhu yana gaba, muna bi bayansa,
Allah Ruhulahi.

4
Sarki yana gaba, muna bi bayansa,
Sarki yana gaba, muna bi bayansa,
Sarki yana gaba, muna bi bayansa,
Sarkin Sarakuna.

5
Halleluya, halleluya, halleluya,
Halleluya, halleluya, halleluya,
Halleluya, halleluya, halleluya
In ji mala’iku.

Exit mobile version