Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 366 Allah Muna Yabon Sunanka Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 366 Allah Muna Yabon Sunanka Lyrics

Hymn 366 Allah Muna Yabon Sunanka Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 366 Allah Muna Yabon Sunanka Lyrics

 

1
Allah muna yabon sunanka (2x

Domin kai ne Allah mafi ɗaukaka (2x

Domin kai ne Allah mahaliccin duniya (2x

Muna yabon sunanka da daraja (2x

Yabo, yabo, yabo, yabo, gareka. (2x

2
Na zo ka aike ni, na zo. (2x

Ina so in yi zamana a wurinka. (2x

Yesu Kiristi ka karƃe ni gidanka. (2x

Masu rai do matattu za su yabe ka (2x

Yabo, yabo, yabo, yabo, gareka. (2x

3
Bayas da zuciyar, ku bayas. (2x

Aikin Allah yana za ku yi bayaswa, (2x

Bada zakka, bada baiko ga Allah. (2x

Irin wannan shi ne akwai albarka. (2x

Bayas da dukun zuciya gareshi. (2x

Post navigation

Previous: Hymn 226 Allah Yana Kusa, Shi Ubanmu Ne Lyrics
Next: Hymn 301 Alherin Ubangijina Abin Mamaki Ne Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version