Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 361 Akwai Taruwa Can A Sama Lyrics
1
Akwai taruwa can a sama
Kuka ya ƙare duk hawaye
Jiki ya safe mu zam kamar shi
Sama za ta buɗe, Yesu zai zo.
KORUS
Wata rana Yesu zai zo
Wata rana ko zai zo yau
Da kira mai ƙarfi
Da sarkin mala’iku
Yesu yana zuwa don ni da ku.
2
Sai dai da murna, mu gamu da shi
Mu bar wannan duniya da ɓakin ciki
Murna ta cika a sa’annan
Da shi za mu zama har abarda.
Korus
Tune-
Category : Sama