Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 360 Akwai Murna Cikin Sama Wadda Ba Mu Gane Ba Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 360 Akwai Murna Cikin Sama Wadda Ba Mu Gane Ba Lyrics

 

Akwai murna cikin sama wadda ba mu gane ba
Tun da ni dai, yau na tuba
Ni na amshi cetona.
Ga sunana can a sama
Ba mai-iya gogewa
Ni na zama nashi, nashi
Daga yau har abada.

KORUS
Yesu, Yesu Mai Tsarki yana nan
Na buɗe mai zuciyata, ya shigo wurina.
Ya ce ba za ya bar ni ba,
Kullum fa yana nan.
Tare, tare, tare, tare
Tafiyarmu ke nan.

Exit mobile version