Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 359 Akwai Mai Cikin Giliyad Lyrics
KORUS
Akwai mai cikin Giliyad
Zai gyara ciwonmu
Akwai mai cikin Giliyad
Zai warke dukanmu
Ba ni ba da lafiya
Saboda zunubi
Amma Ruhun Mai Tsarki
Ya ƙarfaffe mini
Korus
Ina sha wuya sosai
Saboda laifofi
Amma Yesu Mai Ceto
Ya sabunta mini
Korus
Na yi cikin ƃattace
Babbu da aboki
Na roƙe Ubangiji
Ya ba ni murnashi
Korus
In ba ka da lafiya
Ka sha baƙin ciki
Yesu shi ne Likita
Yana da magani.
Korus