Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 356 Aikin Kowa Shi Zai Kada Shi Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 356 Aikin Kowa Shi Zai Kada Shi Lyrics

 

1
Aikin kowa shi zai kada shi (2x

{Uba ba zai dau laifin da ba,
Da ba zai dau laifin uba ba, } (2x

Aikin kwa shi zai kada shi
(Magajina, Kanena, Ɗan uwana

Aikin kowa shi zai kadashi (2x

2
Wanda ya yi zunubi shi za ya mutu (2x

{Uba ba zai dau laifin da ba
Da ba zai dau Iaifin uba ba } (2x

Aikin kowa shi zai kada shi
( Hausawa, Zabarmawa, Fulani, Beriberi

Aikin kwa shi zai kada shi (2x

3
Da mudun da kake sunawa
Da shi Yesu za ya auna ma } (2x

Aikin kowa shi zai kada shi
( Turawa, Bugaje, Larabawa

Aikin kowa shi zai kada shi (2x

4
In hairin kake aikatawa ,
Hairin shi zai zama ladanka } (2x

In shairin kake aikatawa ,
Shairin shi zai zama ladanka
Aikin kowa shi zai kada shi (2x

Exit mobile version