Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 354 Akwai Iko Cikin Jininsa Lyrics
Akwai iko cikin jininsa
Jininsa Mai Tsarki
Akwai iko cikin jininsa
Jininsa mai tamani.
Akwai iko cikin jininsa
Jininsa Mai Tsarki
Akwai iko cikin jininsa
Jininsa mai tamani.