Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 337 Mutanen Dā Sun Kawo Amfanin Gonarsu Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 337 Mutanen Dā Sun Kawo Amfanin Gonarsu Lyrics

 

1
Mutanen dā sun kawo amfanin gonarsu,
Sun sa shi cikin haikali, shaidar godiyarsu.

2
Yau fa, ga namu kuwa, mun kawo a gidanka,
Domin ka sa aIbarkarka, mu yabi sunanka.

3
Mun miƙa sadaka domin ka karƃe ta,
Ka taƃa ta da hannunka ta zama cikakkiya.

4
Miƙa zukatanku ! Mu mutanensa ne,
Gama rayukanmu a yau sun zama nasa ne.

5
Uba Mahalicci, aike mu girbinka,
Mu jawo mutane wurinka, su ba da gaskiya.

Exit mobile version