Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 336 Zo, Mu Yabi Allahnmu Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 336 Zo, Mu Yabi Allahnmu Lyrics

 

1
Zo, mu yabi Allahnmu
Don amfanin gonarmu.

KORUS
Girma, jinƙai, ɗaukaka,
Nasa ne har abada.

2
Shi ya shirya ƙasa kuwa,
Mun sami amfaninta.
Korus

3
Rana kuwa ya halitta
Don mu sami zafinta,
Korus

4
Ya aiko da ruwa ma,
Har yabanya la yi ƙyau.
Korus

5
Don jamalin duniya,
Ƙwaya da mabunƙusa.
Korus

6
Da godiya mu ke kawo yau
Amfanin gonakinmu.

Wurinka, Maɗaukaki,
Ubanmu, Mahalicci.

Exit mobile version