Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 325 Ya Allah, Mai Ƙauna Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 325 Ya Allah, Mai Ƙauna Lyrics

Hymn 325 Ya Allah, Mai Ƙauna Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 325 Ya Allah, Mai Ƙauna Lyrics

 

1
Ya Allah, mai ƙauna,
Zo, ka kusance mu,
Ka duba amarya da angonta.
Sun zo su yi wa juna alkawari.
Ya Allah, sa albarka,
Ka cika su da murna,
Ka haɗa su da ƙauna mafificiya.

2
Alkawarin aure
Abu ne mai tsarki,
Kada su tsinke shi tun suna da rai
Ko cikin daɗi ko a cikin ƙunci
Ka sa su yi aminci,
Ka riƙe su da ƙarfi,
Ka ɗaura musu aure mai lafiya.

3
Ya Yesu, mai ƙauna,
Ango na Ekklesiya,
Kai ne masoyin dukan tsarkaka.
Zauna tare da mijin da matarsa,
Ka bi da su, ya Yesu,
Ka zama Shugabansu,
Ka mai da su, ya Yesu, masoyanka.

Post navigation

Previous: Hymn 547 Ya Allahna Lyrics
Next: Hymn 148 Wanda Ya Ke Neman Ceto Daga Zunubi Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version