Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 318 Ku Zo, Mu Tafi Can Lyrics
1
Ku zo, mu tafi can
Gidan Ubanmu, Gidan Ubanmu, Gidan Ubanmu.
Ku zo, mu tafi can, Gidan Ubanmu,
Wurin Yesu Mai Ceto.
2
Wahala ba ta can
3
Ba wani ciwo can
4
Mutuwa ba ta can
5
Ai, babu yunwa can
6
I, babu kuka can
7
Sai murna za mu yi
8
Sai daɗi za mu ji
