Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 314 Akwai Ƙasa Mai Haske A Can Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 314 Akwai Ƙasa Mai Haske A Can Lyrics

 

1
Akwai ƙasa mai haske a can
Shiryayyiya don duk Masu Bi.
Almasihu, Mai Ceto ‘na nan,
Za mu gan shi tare da Uban.

KORUS
Can akwai hutawa,
Daɗin hutu gun Yesu mai rai.
Za mu zauna tare
Cikin mulkinsa har abada.

2
Can akwai murna har abada,
Wurin Yesu akwai kwanciyar rai.
Za mu manta da wahalan nan,
Wurin Yesu sai daɗi kaɗai.
Korus

Exit mobile version