Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 313 Babu Sauran Wahala In Yesu Ya Zo Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 313 Babu Sauran Wahala In Yesu Ya Zo Lyrics

 

1
Babu sauran wahala in Yesu ya zo,
Babu sauran wahala in Yesu ya zo,
Babu sauran wahala in Yesu ya. zo,
Za ya kai mu a gidansa.

KORUS
Za ya kai mu a gidansa,
Za ya kai mu a gidansa,
Babbu sauran wahala in Yesu ya zo,
Za ya kai mu a gidansa.

2
Babu ƃacin zuciya in Yesu ya zo,
Babu ƃacin zuciya in Yesu ya zo,
Sai dai murna mai yawa in Yesu ya zo,
Za mu taru a gidansa.
Korus

3
Babu sauran kuka in Yesu ya zo,
Babu sauran kuka in Yesu ya zo,
Sai dai farinciki in Yesu ya zo,
Za ya kai mu a gidansa.
Korus

4
Sai dai daɗin zama in Yesu ya zo,
Sai dai daɗin zama in Yesu ya zo,
Sai dai daɗin zama har abada
Cikin Sama tare da shi.
Korus

Exit mobile version