Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 312 An Kafa Birni Dai, Ba Nan Ya Ke Ba Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 312 An Kafa Birni Dai, Ba Nan Ya Ke Ba Lyrics

Hymn 312 An Kafa Birni Dai, Ba Nan Ya Ke Ba Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 312 An Kafa Birni Dai, Ba Nan Ya Ke Ba Lyrics

 

1
An kafa birni dai, ba nan ya ke ba,
Mulki madauwami, ba nan ya ke ba.
Allah mai gininsa, masu zuwa, tsarkaka,
Birni na Sama ne, ba nan ya ke ba.

2
Mu kama baƙi ne, can sai mu je.
Bin Yesus mu ke yi, can sai mu je.
Sai mu saki duniya nan. Sai mu tashi daga nan,
Tashi zuwa ƙasar can, can sai mu je.

3
Ba sauran kuka fa har abada.
Mutuwa ta ƙare can har abada.
Sai murna za mu yi, Almasihu za mu ji.
Bautarsa za mu yi har abada.

4
Je zuwa birnin nan, zo, zo mu je.
Kada mu tsaya nan, zo zo mu je.
Yesu ke kiranmu, Yesu yana jiranmu,
Shi jagabanmu ne, zo zo mu je.

Post navigation

Previous: Hymn 343 Nigeria, We Hail Thee Lyrics
Next: Hymn 370 Allah Yana Gaba, Muna Bi Bayansa Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version