Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 305 Mu Ƙanƙanana Ne, Yesu Ya Cece Mu Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 305 Mu Ƙanƙanana Ne, Yesu Ya Cece Mu Lyrics

 

1
Mu ƙanƙanana ne, Yesu ya cece mu.
Mun yi roƙo da sunansa, ya zo ya cece mu.

2
Yesu ya zaƃe mu tun ba mu san shi ba,
Amma yanzu dai mun yi wayo, mu zo mu zaƃe shi.

3
Yesu ya neme mu tun ba mu kula ba,
Ƙaunarsa ce ta jawo mu, mu zo mu yi godiya.

4
Yesu ya kira mu, kowa da sunansa,
Kowa ya ba shi aikinsa, yana bukatarmu.

Exit mobile version