Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 298 Yesu Ya Sauko Nan, Halleluya Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 298 Yesu Ya Sauko Nan, Halleluya Lyrics

Hymn 298 Yesu Ya Sauko Nan, Halleluya Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 298 Yesu Ya Sauko Nan, Halleluya Lyrics

 

1
Yesu ya sauko nan, Halleluya, Amin,
Domin mu batattu, Halleluya, Amin.
Shi ne mai ƙaunarmu, abokin faɗaɗɗu,
Sarkin amintattu, Halleluya, Amin.

2
Yesu ya nemo mu, Halleluya, Amin,
Yesu ya cece mu, Halleluya, Amin.
Shi ne Shugabanmu, shi ne zai bi da mu
Tsoro kuwa ba ma ji, Halleluya, Amin.

3
Yesu ya koma can, Halleluya, Amin,
Yesu Mai Cetonmu, Halleluya, Amin. Masoyinmu ne shi, can Sama za mu yi
Waƙa mai daɗin ji, Halleluya, Amin

Post navigation

Previous: Hymn 151 Yesu Yana Bakin Ƙofa Lyrics
Next: Hymn 299 Yesu Ne Ya Yiwo Gafara Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version