Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 290 Ku Zo, Ku Masu Bi, Mu Tashi Gaba Ɗaya Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 290 Ku Zo, Ku Masu Bi, Mu Tashi Gaba Ɗaya Lyrics

Hymn 290 Ku Zo, Ku Masu Bi, Mu Tashi Gaba Ɗaya Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 290 Ku Zo, Ku Masu Bi, Mu Tashi Gaba Ɗaya Lyrics

 

1
Ku zo, ku Masu Bi, mu tashi gaba ɗaya.
Ga tsere yana gabanmu, ga tsere yana gabanmu,
Ga birnin Allahnmu, ga birnin Allahnmu.

KORUS
Yanzu muna hanya,
Hanyar da za ta kai Sama.
Mu yi tafiya da Yesu,
Mu zauna can har abada.

2
Mu tuƃe zunubi, mu rage kayanmu,
Mu yi tsere da haƙuri, mu yi tsere da haƙuri,
Ga birnin Allahnmu, ga birnin Allahnmu.
Korus

3
Ga Yesu Shugaba, Shugaban bangaskiya,
Mu zuba masa ido fa, mu zuba masa ido fa,
Zai kai mu lafiya, zai kai mu lafiya.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 460 Kyautar Allah, Ceto Ne Fa Lyrics
Next: Hymn 198 Ku Yi Ta Wa’azi Wurin Mutane Duk Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version