Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 29 Mun Gode Maka, Ya Uba, Allahnmu Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 29 Mun Gode Maka, Ya Uba, Allahnmu Lyrics

 

1
Mun gode maka, ya Uba, Allahnmu,
Don ka aiko da Ɗanka sabili da mu.

KORUS
Ya Ubanmu, ai, mun gode don ka tuna da mu.
Ka fisshe mu daga duhu, kai, ka cece mu.

2
Mun gode maka , ya Ubangjjinmu,
Domin Ruhu Mai Tsarki, mai taimakonmu.
Korus

3
Mun gode maka, ya mai yawan jinƙai,
Don Littafi Mai Tsarki, gurasa ta rai
Korus

Exit mobile version