Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 287 Ya Ku Ƴanuwa, Bar Bin Duniya Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 287 Ya Ku Ƴanuwa, Bar Bin Duniya Lyrics

Hymn 287 Ya Ku Ƴanuwa, Bar Bin Duniya Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 287 Ya Ku Ƴanuwa, Bar Bin Duniya Lyrics

 

1
Ya ku ƴanuwa, bar bin duniya,
Ta da murya domin Yesu.
Yafa makamai, dukansu sosai,
Shiga Yaƙin Ubangijinmu.

KORUS
Tashi zuwa yaƙin Almasihu,
Tuƃe nauyin kayan duniya,
Gaba dai, ba za mu waiwaya ba,
Ubangiji Shugabanmu ne.

2
Kome jaraba, muna cin gaba,
Lalle za mu ci nasara.
Ikon magauci ba mu raina ba,
Amma dai ba za mu bi shi ba.
Korus

3
Ubangijinmu, ji addu’armu,
Ba bayinka dai ikonka.
Muna dogara ga Maganarka,
Mu da kanmu ba mu iya ba.
Korus

4
In mun gama nan, za mu huta can
Gidan Allahnmu har abada.
Ladan aikinmu yana jiranmu,
In mun yi shi da aminci fa.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 199 Ya Ruhun Allah, Zo Yanzu Lyrics
Next: Hymn 253 Ya Allahna, Ƙarfafa ni Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version