Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 282 Ƴan Tumaki Ne Mu a Tsakiyar Kerketai Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 282 Ƴan Tumaki Ne Mu a Tsakiyar Kerketai Lyrics

 

1
Ƴan tumaki ne mu a tsakiyar kerketai,
Amma “Haka na aike ku,” Ubangiji ya e.

2
Jawabinsa kaɗai kayan yaƙinmu ne.
In ji shi, “Mulkin Allah ne ya zo kusa da ku.”

3
Ko kisanmu sā yi, ko wuya za mu sha,
An kashe Ubangijinmu, balle iyalinsa.

4
Mu ɗauki giciyensa, bayansa za mu bi,
Domin a ranar zuwansa, mu karƃi yabonsa.

Exit mobile version