Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 279 Mu Ƴan Yaƙin Yesu Ne, Gaba Mu Ke Yi Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 279 Mu Ƴan Yaƙin Yesu Ne, Gaba Mu Ke Yi Lyrics

 

1
Mu ƴan yaƙin Yesu ne, gaba mu ke yi
Shaiɗan ya amsa dā, mun yi bautarsa
Mutuwar Almasihu fansarmu ta yi.
Mu yanzu nan gaba binsa za mu yi.

KORUS
Yaƙin Almasihu, ƴanuwa, mu ke yi.
Gabanmu ya tafi, binsa mu ke yi.

2
Sarakunan duniya, duk da ikonsu,
Su kan zo su wuce, ba Su tsayawa,
Jama’ar Almasihu la tabbata nan.
Ikon Shaiɗan, ikon duniya, ba sa yin nasara.
Korus

3
Inda mu ke bi yanzu, sawun mutanen dā.
Su sun fara shiga cikin hutunsu.
Mu da su ɗaya ne, duk jama’arsa,
Ƙaunarmu da saninmu duk da nasu ɗaya.
Korus

Exit mobile version