Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 264 Zo, Mu Ba da Shaida, Duniya Duk Ta Ji Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 264 Zo, Mu Ba da Shaida, Duniya Duk Ta Ji Lyrics

Hymn 264 Zo, Mu Ba da Shaida, Duniya Duk Ta Ji Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 264 Zo, Mu Ba da Shaida, Duniya Duk Ta Ji Lyrics

 

1
Zo, mu ba da shaida, duniya duk ta ji,
Babu damar hutu, babu damar ƙi.
Cewar Almasihu, duk su duba ni,
Haka za su sami rai.

Duniya duk ta ji, duniya duk ta ji,
Duniya duk ta ji labarin fansarta.
Babu damar zama, Yesu ba ma ƙi,
Zo, mu ba da shaidarmu.

2
Zo, mu kafa tuta, yaƙi za mu yi,
Yaƙin Almasihu, ba mai damar ƙi.
Fizgi bayin duhu daga zunubi,
Kai su wurin Sarkinma,

Duniya duk ta ji, duniya duk ta ji,
Duniya duk ta ji labarin fansarta.
Babu damar zama, Yesu mu ke bi,
Zo, mu kafa tutarmu.

3
Zo, mu faɗi laifi, roƙi gafara,
Mu mun yi son zuciya, mu nun yi ƙyuya.
Domin rashin ƙauna, domin ba aniya,
Duniya tana mutuwa.

Yaushe za ta ji? Yaushe za ta ji?
Yaushe za ta ji labarin fansarta?
Yesu AImasihu, gyarta halinmu,
Muna faɗin laifinmu.

Post navigation

Previous: Hello world!
Next: Hymn 594 Zan Shaida Yesu Ko’ina Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version