Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 248 Cikin Zukatanmu Duka, Sai Mu Bincike Yanzu Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 248 Cikin Zukatanmu Duka, Sai Mu Bincike Yanzu Lyrics

Hymn 248 Cikin Zukatanmu Duka, Sai Mu Bincike Yanzu Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 248 Cikin Zukatanmu Duka, Sai Mu Bincike Yanzu Lyrics

1
Cikin zukatanmu duka, sai mu bincike yanzu
Muna cikin hanyar Yesu? Yesu yana cikinmu.
Idan haka, ya kamata halinsa ya bayyana.
Idan haka, ya kamata halinsa ya bayyana.

2
Mu kan nemi girman kanmu. Ko mun nemi nasa ne
Ko mun ajiye wa kanmu dukiya a Sama dai
Shi ya ba da ransa duka domin ceton mutane
Shi ya ba da ransa duka domin ceton mutane

3
Kwayar hatsi, don ya tsira, sai ya mutu tukuna
Amma bayan mutuwarsa, amfani zai yawaita
Raina za ya zama banza in na rayu, ni kaɗai
Raina za ya zama banza in na rayu, ni kaɗai

4
Kada ka yi ƙaunar duniya, gama tana wucewa.
Ka yi ƙaunar Ubangiji bisa ga Maganarsa.
In ka fi son wani abu, ba ka isa binsa ba.
In ka fi son wani abu, ba ka isa binsa ba.

5
Ko na sami dukan duniya, har na zama sarkinta,
Duk hasara ce gare ni gaban kursiyin Allahna.
Sai abin da ke na Yesu, shi kaɗai zai dauwama.
Sai abin da ke na Yesu, shi kaɗai zai dauwama.

6
Sai mu ba shi namu duka, shi ne hanyar nasara.
Muddar ranmu za mu zama bayinsa na gaskiya.
Rai gare mu shi ne Yesu, mutuwa kuwa riba ce.
Rai gare mu shi ne Yesu, mutuwa kuwa riba ce.

Post navigation

Previous: Hymn 188 Dā Ina Zaune Cikin Duhuna Lyrics
Next: Hymn 394 Cikin Gidan Uban Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version